Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AREWA A YAU: Muhimmancin Amfani Da Harkokin Sufurin Talakawa Mai Sauki Don Samar Da Kudaden Shiga, Yuni 1, 2022


Nasiru Adamu El Hikaya
Nasiru Adamu El Hikaya

Irin wannan hanya za ta bullo da hanyoyin samun kudi ba da dogaro kacokan ga kudin da jihohin kan samu a wata daga gwamnatin taraiya ba.

A cikin shirin na wannan makon mun tabo muhimmancin amfani da harkokin sufurin talakawa mai sauki don samar da hanyoyin kudin shiga ga jihohin da ba su samar da man fetur.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

AREWA A YAU: Muhimmancin Amfani Da Harkokin Sufurin Talakawa Mai Sauki, Yuni 1, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:23 0:00

XS
SM
MD
LG