Accessibility links

VOA60 DUNIYA: BOLIVIA Ma’aikatan Hakar Ma’adinai a Bolivia Sun yi Arangama da ‘Yan Sanda Yayin da su ke Zanga Zanga


Bolivia: Ma’aikatan hakar ma’adinai a Bolivia sun yi arangama da ‘yan sanda yayin da su ke zanga zangar zargin gwamnati da hanu a harkokin nuna fifiko ga ‘yan uwansu da abokanai a kamfanonin da su ke aiki a La Paz.

XS
SM
MD
LG