Accessibility links

VOA60 AFIRKA:NIGERIA Rohoton Hukumar Kula Da ‘Yan Gudun Hijra Ta Majalisar Dinkin Duniya ya Bayyana Cewa Daruruwan Mutane Sun Rasa Rayukansu


Rohoton hukumar kula da ‘yan gudun hijra ta Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa daruruwan mutane sun rasa rayukansu, dubbai kuma sun gudu daga gidajensu sakamakon tashe-tashen hankula tsakanin makiyaya Musulmai da manoma Kirista.

XS
SM
MD
LG