Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Nada Abu Musab Al Barnawi da Aka yi a Matsayin Sabon Shugaban Kungiyar Boko Haram, Ya Haifar da Rarrabuwar Kawuna


Nigeria: Nada Abu Musab al Barnawi da aka yi a matsayin sabon shugaban kungiyar Boko Haram, ya haifar da rarrabuwar kawuna a kungiyar, tare da nuna irin matsin da dakarun Chadi da Nijar da Kamaru da Najeriya ke yi akansu.

XS
SM
MD
LG