Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau Ya Sha Alwashin Ci Gaba Da Fada


Shugaban boko haram Abubakar Shekau ya sha alwashin ci gaba da fada a wani sabon bidiyo inda yayi watsi da batun rarrabuwar kan kungiyar.

XS
SM
MD
LG