Accessibility links

VOA60 DUNIYA: FRANCE Mutane Bakwai Ciki Har Masu Kashe Gobara Hudu Sun Ji Rauni


Mutane bakwai ciki har masu kashe gobara hudu, sun ji rauni a wutar dajin da ke ci a kudancin Faransa wacce ta fara ci ranar 10 ga wannan wata na Agusta, inda aka kwashe daruruwan mutane.

XS
SM
MD
LG