Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Covid-19: Amurka Za Ta Ba Najeriya Karin Tallafi – Blinken


Covid-19: Amurka Za Ta Ba Najeriya Karin Tallafi – Blinken
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:28 0:00

Sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken ya ziyarci Najeriya, a ziyarar kasashen Afrika uku da ya yi, inda ya tattauna batun kokarin Amurka na taimakawa Najeriya karfafa sha’anin kiwon lafiya da sauran al’amura.

XS
SM
MD
LG