Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Bibiya Kan Dokar Takaita Kayayyakin Aure A Gumel, Kashi Na Karshe 19, 2021


Alheri Grace Abdu

Yau zamu dasa aya a nazarin da muka gayyaci masu ruwa da tsaki su yi kan dokar da ake kyautata zaton zata taimaka wajen inganta nema da daurin aure a Karamar Hukumar Gumel ta jihar Jigawa, da burin ganin ci gaban iyali.

Duk da yake wadansu na goyon bayan wannan dokar, da dama daga cikin masu bin shirin da suka yi tsokacin kan wannan batun sun bada shawarar a sake lale domin gudun kada a yi kitso da kwarkwata idan ana so haka ta cimma ruwa.

Saurari karashen tattaunawar da Mahmud Ibrahim Kwari ya jagoranta:

DOMIN IYALI:Bibiya Kan Dokar Takaita Kayayyakin Aure A Gumel Kashi Na Karshe-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:38 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG