A ci gaba da nazarin batun dokar da mata a Najeriya ke nema da za ta basu damar rike kashi talatin da biyar cikin dari na mukaman siyasa, a yau, bakin sun bayyana amfanin ilimin ‘ya mace.
Saurari hirar da wakiliyarmu Madina Dauda ta jagoranta:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.