WASHINGTON, DC —
Makonni uku da suka shige, shirin Domin Iyali ya fara bin diddigin wani lamarin da ya faru a Layin Mallam Bello dake garin Kaduna inda wata mace ke neman taimakon al'umma da masu hali baiwa musamman kungiyar lauyoyi mata da kungiyoyin kare hakkin kananan yara domin neman hakinta da na.
Shirin Domin Iyali ya zanta da wani malami Sa’id Moh’d Almisiri, babban limamin masallacin Abu ubaida da ke kan titin Nmandi Azikiwe wanda Fatima ta fara bayyanawa abinda ke faruwa.
Ga bayanin da ya yi mana.
Facebook Forum