Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Ana Tuhumar Mutumin Da Ya Yi Harbi A New York Da Laifin Ta'addanci, Afrilu 15, 2022


Mahmud Lalo

A ranar Laraba aka kama Frank R. James bayan da aka kwashe yini guda ana farautarsa, inda wani ya kira ‘yan sanda ya fallasa inda yake boye, ko da yake, kamfanin dillancin labarai na AP ya ce da kansa ya kira ‘yan sanda ya fadi inda yake.

Hukumomi a birnin New York da ke Amurka, sun gurfanar da Frank R. James a gaban kotun - mutumin da ake zargi da bude wuta a wata tashar jirgin kasa da ke birnin, lamarin da ya raunata mutane da dama. A yi saurare lafiya.

DUNIYAR AMURKA: Ana Tuhumar Mutumin Da Ya Yi Harbi A New York Da Laifin Ta'addanci - 5'24"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:36 0:00

XS
SM
MD
LG