Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Shirin Trump Na Sake Tsayawa Takara Da Kalubalen Da Ke Gabansa - Nuwamba 18, 2022


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Shi dai Biden wanda ya ka da Trump a zaben 2020, ya ce yana da burin ya sake tsayawa takara a zaben na 2024, amma kuma bai bayyana hakan a hukumance ba.

A farkon makon nan ne tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana aniyarsa ta sake tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2024. A cikin shirin na wannan mako, za ku ji kulabalen da zai iya fuskanta da kuma abin da fadar gwamnatin White House ta ce kan wannan sanarwar.

DUNIYAR AMURKA: Shirin Trump Na Sake Tsayawa Takara Da Kalubalen Da Ke Gabansa, 5’40”
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:40 0:00

XS
SM
MD
LG