Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Fadada Damar Ciyo Bashin Da Gwamnati Ke Karbowa - Kashi Na Daya, Oktoba 08, 2021


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

A ranar Alhamis ne Majalisar Dattawan Amurka ta cimma matsaya kan samar da damar da za a fadada kofar karbo bashin kudaden da gwamnati za ta yi amfani da su wajen gudanar da harkokinta daga nan zuwa 3 ga watan Disamba, lamarin da idan aka samu akasin hakan, zai kai ga shallin da gwamnatin za ta kasa biyan ma’aikata da masu karbar kudaden fansho da gudanar da sauran hidindimu da take gudanarwa. Shirin ya gayyato Dr. Nasir Danmowa, mai fashin baki kan al'amuran yau da kullum a Amurka.

DUNIYAR AMURKA: Fadada Damar Ciyo Bashi Ga Gwamnatin Amurka - 6'50"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:50 0:00


XS
SM
MD
LG