Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Halin Da Afghanistan Ta Tsinci Kanta A Ciki Bayan Ficewar Dakarun Amurka


Mahmud Lalo

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako zai mayar da hankali ne kan halin da kasar Afghanistan ta shiga tun bayan da dakarun Amurka suka janye daga kasar, lamarin da ya sa shugaba Ashraf Gani da mukarrabansa suka fice daga Afghanisatn, a gefe guda kuma ‘yan Taliban suka karbe ikon tafiyar da ragamar mulkin kasar.

please wait

No media source currently available

0:00 0:06:25 0:00


XS
SM
MD
LG