Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Tasirin Zaben Gwamnoni A Jihohin Virginia Da New Jersey - Nuwamba 05, 2021


Mahmud Lalo

Shirin Duniyar na wannan mako zai yi nazari ne kan zaben gwamna da aka yi a jihohin Virginia da New Jersey, inda a Virginia ‘yan Republican suka karbe mulki yayin da a New Jersey gwamnan jihar wanda dan democrat ne da ya nemi wa’adi an biyu, ya sha da kyar, abin da wasu masu sharhi ke cewa alama ce da ke nuna akwai jan aiki a gaban ‘yan democrat a zaben tsakiyar wa’adi da za a yi a badi – ko da yake, ‘yan Democrat din sun ce suna da kwarin gwiwa zasu kai ga gaci. A sauraro lafiya:

DUNIYAR AMURKA: Tasirin Zaben Gwamnoni A Jihohin Virginia Da New Jersey - 5'35"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:16 0:00


XS
SM
MD
LG