Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Ramadan - Yadda Musulmi Ke Buda Baki A Masallatan Amurka - Afrilu 29, 2022


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya duba tsarin yadda Masallatai ke ciyar da masu azumi yayin da ake fuskantar annobar COVID-19 a unguwar Manassas da ke jihar Virginia a Amurka.

A kowane azumin watan Ramadana, ya zama al’ada a Amurka, ka ga Musulmi sun taru a Masallatai don yin buda-baki, amma bullar cutar COVID-19, ta sa ya zama dole aka samar da wani tsari na karba-ka-wuce – wato mutane kan zo a cikin mota ba tare da sun sauka ba, sai a mika musu abincin buda-bakin su wuce. Yau batun da shirin zai duba kenan tare da Mahmud Lalo.

DUNIYAR AMURKA: Ramadan - Yadda Musulmi Ke Buda Baki A Masallatan Amurka - 5'30"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:39 0:00

XS
SM
MD
LG