Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: 'Yan Wasan Gymnastic Sun Kalubalanci Hukumomi Kan Rufa-Rufa Da Aka Yi Kan Cin Zarafin Da Aka Yi Musu, Satumbar 17, 2021


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

A ranar Larabar da ta gabata ne Majalisar Dokokin Amurka, ta saurari bahasin wasu ‘yan wasan tsalle-tsallen na gymnastic na kasar, wadanda suka kalubalanci kwamitin kula da wasannin Olympics na Amurka, da hukumar binciken manyan laifuka ta FBI, kan dalilin da ya sa suka ki daukan mataki a lokacin da aka zargi likitan ‘yan wasan Larry Nassar da laifin cin zarafinsu ta hanyar neman yin lalata da su.

DUNIYAR AMURKA: 'Yan Wasan Gymnastic Sun Kaluablanci Rufa-Rufa Da Aka Yi Kan Cin Zarafinsu - 5'59"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:00 0:00


XS
SM
MD
LG