Accessibility links

VOA60 AFIRKA: EGYPT Wani dan Saudiyya da Bafalasdine, Sun Kirkiro Wani Faifain Samar da Wutar Lantarki Mai Amfani da Hasken Rana


Wani dan Saudiyya da Bafalasdine, sun kirkiro wani faifain samar da wutar lantarki mai amfani da hasken rana, wanda zai rika baiwa mahajjata damar yin cajin wayoyinsu.

XS
SM
MD
LG