Accessibility links

VOA60 DUNIYA: USA An Dauke 'Yan Gidan Yari Guda 15 Zuwa Hadaddiyar Daular Larabawa Daga Gidan Kason Amurka Dake Guantanamo Bay, Kasar Cuba


An dauke 'yan gidan yari guda 15 zuwa hadaddiyar daular larabawa daga gidan kason Amurka dake Guantanamo bay, kasar Cuba. Wannan shine adadi mafi yawa da aka kwashe a lokacin shugaba Barack Obama.

XS
SM
MD
LG