Accessibility links

VOA60 DUNIYA: USA Masu Zanga-Zanga Sun yi Arangama da 'Yan Sanda Kwanaki Biyu ke Nan a Titunan Birnin Milwaukee, Jihar Wisconsin


Maus zanga sun yi arangama da 'yan sanda kwanaki biyu ke nan a titunan birnin Milwaukee, jihar Wisconsin bayan da wni dan sanda ya harbe Sylville dan shekaru 23 sau biyu har lahira ranar asabar.

XS
SM
MD
LG