Accessibility links

VOA60 DUNIYA: RUSSIA Kwamitin Wasannin Olympics Ta Duniya Ta Kyale "Yan Wasan Kasar Rasha Su 271 Su Shiga Wasannin Olympics na Rio


Kwamitin Wasannin Olympics ta Duniya ta kyale "yan wasan kasar Rasha su 271 su shiga wasannin Olympics na Rio, amma ta haramtawa wasu 'yan wasan su 118 a bayan abin fallasar shan maganin kara kuzari da ake tuhumar gwamnatin kasar da basu.

Labarai masu alaka

XS
SM
MD
LG