Accessibility links

VOA60 AFIRKA: SOMALIA Akalla Mutane 20 Aka Kashe A Wani Harin Bom Da Ya Tashi Cikin Wata Babbar Mota


Akalla mutane 20 aka kashe a wani harin bom da ya tashi cikin wata babbar mota a wajen wani otel da ke kusa da fadar shugaban kasa a Mogadishu, Kungiyar Al-shaba ta dauki alhakin kai wannan harin.

XS
SM
MD
LG