Accessibility links

VOA60 DUNIYA: BRAZIL Bayan Da Aka Tsige Dilma Roussef Daga Mukaminta Na Shugabar Kasa, An Rantsada Sabon Shugaba Michel Termer


Bayan da aka tsige Dilma Roussef daga mukaminta na shugabar kasa, an rantsada sabon shugaba Michel Termer , inda yayi alkawalin cewa kasar Brazil “zata shiga cikin wani sabon yanayin mulki.”

XS
SM
MD
LG