Accessibility links

VOA60 DUNIYA: NORTH KOREA Hukumomin Pyongyang Sun Aiwatar Da Hukuncin Kisa Akan Babban Jami'in Fannin Ilmi Kim Yong Jin


Hukumomin Pyongyang sun aiwatar da hukuncib kisa akan babban jami’in fannin ilimi Kim Yong Jin, kana su ka soki manyan jami’ai, kamar yadda Korea ta Kudu ta ruwaito.

XS
SM
MD
LG