Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali,Afrilu, 05, 2018, Kare Hakin Kananan Yara Da Aka Yiwa Fyade: Kashi Na Daya


Grace Alheri Abdu

Kwararru sun bayyana cewa, rashin na'urar binciken kwakwa na tantance halittar 'dan adam, yana kawo cikas a tabbatar da wanda ya aikata laifin fyade.

A yau shirin Domin Iyali ya samu hira da Dr Binta Jibril Wudil likita a asibitin yara na birnin Kano daya daga cikin wadanda suka gabatar da mukala a tarin bita da cibiyar nazarin harkokin jinsi ta jami'ar Bayero ta shirya kan hakin kananan yara da ake yiwa fyade.

Wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari ya nemi sanin abinda yasa ake daukar lokaci kafin hukumta wadanda ake zargi da cin zarafin kananan yara musamman wadanda ake yiwa fyade.

Saurari shirin domin jin bayyanin Dr Binta

Hakin Yaran da aka yiwa fyade-10:25"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:25 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG