Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU, DOMIN IYALI, Oktoba 12, 2017- Hira Da Zannah Bukar Mustapha Kashi Na Uku


Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu

A ci gaba da hirarmu da Barrister Zannah Bukar Mustapha wanda ya sami lambar yabo ta Majalisar Dinkin Duniya domin ilmantar da yaran da iyayensu suka mutu a hare haren kungiyar Boko Haram, Makon da ya gabata, na nemi sanin matsayin ilimin yaran da makarantarshi ke yayewa a jarabawar kasa. Saurari shirin domin jin bayanin nasa.

Hira da Zannah Bukar Mustapha-10:30"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:33 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG