Accessibility links

Hira da Ministan watsa labarai na Najeriya Labaran Maku Kan janye tallafin man fetir


A protester holds a banner during a demonstration against a fuel subsidy removal in Lagos, Nigeria, January 9, 2012.

Ministan watsa labarai na Najeriya Labaran Maku ya bayyana dalilan gwamnatin Tarayya na janye tallafin man fetir. A cikin hirarsu da Grace Alheri Abdu, ministan yace gwamnati tana ci gaba da tattaunawa da al'umma domin samun masalaha. Ministan ya kuma musanta cewa shugaba Goodluck Jonathan ya tafi halartar bukin siyasa a Afrika ta Kudu kamar yadda wadansu kafofin sadarwar kasar suka yayata. Mr. Labaran Maku ya kuma yi bayani dangane da furucin shugaban kasa cewa, akwai 'yan kungiyar Boko Haram a cikin gwamnati.

Saurari:

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG