Accessibility links

Jihar Neja Ta Kori Mahakan Zinari

  • Aliyu Mustapha

A 14-year-old boy with a pocket torch strapped to his head sits at the top of a gold mine-shaft.

Gwamnatin jihar Neja ta bada dalilan koran mahakan zinari dake jiharta.

Gwamnatin jihar Neja dake arewancin Nigeria tace tsoron kada abinda ya faru a jihar Zamfara ya same ta na daga cikin dalilan da yassa ta kudurta koran wasu masu kokarin hakar zinari a cikin jiharta. Daga Minna, ga rahoton da Mustapha Nasiru Batsari ya aiko mana kan abinda ke faruwa:

Saurari:

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG