Accessibility links

VOA60 DUNIYA: ITALIY Wata Mumunar Girgizar Kasa Ta Afkawa Tsakiyar KAsar Italiya, Inda Ta Kashe Mutane Da Dama


Wata mumunar girgizar kasa ta afkawa tsakiyar kasar Italiya, inda ta kashe mutane da dama wasu kuma suka bata, yayin da masu aikin agaji ke ci gaba da neman wandanda suka tsira.

XS
SM
MD
LG