Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Hukumar Da Ke Kula Da Yara Ta Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, Ta Yi Gargadin Cewa


Hukumar da ke kula da yara ta MDD, UNICEF, ta yi gargadin cewa akwai yuwuwar mutanen yankin Tafkin Chadi da rikicin Boko Haram ya addaba su shiga mawuyacin hali.

XS
SM
MD
LG