Accessibility links

VOA60 DUNIYA: MYANMAR Mummunar Girgizar Kasa Mai Karfin Maki 6.5 Ta Kashe Akalla Mutane 3


Mummunar girgizar kasa mai karfin maki 6.5 ta kashe akalla mutane 3 ta kuma lalata dadaddun wuraren ibadar mabiya addinin Budda a kewayen birnin Bagan.

XS
SM
MD
LG