Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Rajin Baiwa Matasa Damar Tsayawa Takara Sun Yi Tattaki Zuwa Fadar Shugaban Kasa A Abuja

'Yan rajin baiwa matasa damar tsayawa takara sun yi tattaki zuwa fadar shugaban kasa a Abuja

Matasa yan rajin baiwa matasa damar tsayawa takara sun yi tattaki zuwa fadar shugaban kasa a Abuja yau Laraba da burin baiwa kasashen Afrika karfin gwiwar sanya matasa a harkokin siyasa da shugabanci. Maris,14,2018.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG