Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Najeriya Ce Kan Gaba Wajen Noman Shinkafa Da Wasu Nau’ukan Abinci A Nahiyar Afirka

Najeriya Ce Ke Kan Gaba Wajen Noman Shinkafa Da Wasu Nau’ikan Abinci A Nahiyar Afirka

Ministan harkokin noma da raya karkara, Muhammad Mahmood Abubakar ya bayyana hakan a taron koli na masu ruwa da tsaki a harkar noma, karo na arba’in da biyar, da aka gudanar a Jos, a fadar Jihar Filato.

PLATEAU, NIGERIA - Manufar taron itace a samo hanyoyin bunkasa ayyukan noma don samun ci gaba, kamar yadda ake yi a sauran kasashen duniya. Ministan ya ce Najeriya ta samu ci gaba kwarai a fannin noma.

Najeriya Ce Ke Kan Gaba Wajen Noman Shinkafa Da Wasu Nau’ikan Abinci A Nahiyar Afirka
Najeriya Ce Ke Kan Gaba Wajen Noman Shinkafa Da Wasu Nau’ikan Abinci A Nahiyar Afirka

Shugaban kungiyar gwamnonin Arewacin Najeriya kuma gwamnan Jihar Filato, Simon Lalong ya ce sun dauki matakin bukatar samar da ‘yan sandan jihohi ne don magance ta’addanci da bai wa al’umma damar yin noma.

Manoma da masu sarrafa kayan noma daga jihohi daban-daban ne suka baje hajjojinsu a wurin taron.

Najeriya Ce Ke Kan Gaba Wajen Noman Shinkafa Da Wasu Nau’ikan Abinci A Nahiyar Afirka
Najeriya Ce Ke Kan Gaba Wajen Noman Shinkafa Da Wasu Nau’ikan Abinci A Nahiyar Afirka
Najeriya Ce Ke Kan Gaba Wajen Noman Shinkafa Da Wasu Nau’ikan Abinci A Nahiyar Afirka
Najeriya Ce Ke Kan Gaba Wajen Noman Shinkafa Da Wasu Nau’ikan Abinci A Nahiyar Afirka

Ma’aikatar noma ta Najeriyan dai tace zata ci gaba da bunkasa ayyukan noma a kasar don magance matsalar karancin abinci da samarda ci gaban kasa.

Saurari rahoton Zainab Babaji.

Najeriya Ce Ke Kan Gaba Wajen Noman Shinkafa Da Wasu Nau’ikan Abinci A Nahiyar Afirka.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:09 0:00

XS
SM
MD
LG