Har yanzu shirin na tare da shugaban ‘yan kasuwa nakasassun Abuja kuma shugaban masu bukata ta musamman ‘yan siyasa Alhaji Ibrahim Sagir. A ci gaban hirarsu da Medina Dauda, bakon shirin ya bayyana ainihin yadda aka yi ya tsinci kansa cikin wannan halin. Za a kuma ji irin kasuwancin da Ibrahim ke gdanarwa a Abuja.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Dubi ra’ayoyi
Ko ka yi rijista da mu? Shiga shafinka
Ba ka yi rijista da mu ba? Yi rijista
Load more comments