Accessibility links

VOA60 DUNIYA: EGYPT Jirgin Saman Fasinja ya Fada Bahar Rum


Da alamun wani jirgin saman fasinja dauke da mutane 66 wanda ya taso daga Faris zuwa Al-Qahirah, ya fada cikin tekun Bahar Rum, yayin da ake ci gaba da nemansa.

XS
SM
MD
LG