Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Shahararen Mawakin Nan Na Duniya U2 Bono, Tare Da Aliko Dangote Sun Gana Da 'Yan Jarida A Abuja


Shahararen mawakin nan na duniya U2 Bono, tare da rakiyar attajirin mafi kudi a Afrika Alhaji Aliko Dangote , sun gana da 'yan jarida a Abuja dan su ja hankulan mutane akan waddanda yakin Boko Haram suka raba da muhallansu a yankin tsibirin Chad.

XS
SM
MD
LG