Accessibility links

VOA60 DUNIYA: BANGLADESH John Kerry Ya Kai Ziyara Bangladesh Don Tattaunawa Akan Batun Hadin Guywar Tsaro Bayan Jerin Kashe-Kashe


John Kerry ya kai ziyara Bangladesh don tattaunawa akan batun hadin guywar tsaro bayan jerin kashe-kashen da 'yan bindiga suka yi, da kuma batutuwan habbaka tattalin arziki da hakkokin jama'a.

XS
SM
MD
LG