Accessibility links

VOA60 DUNIYA: SOMALIA Harin Bom Din Mota da 'Yan Kungiyar Al-Shabab Suka Dauki Alhakin Kaishi Ya Kashe Sojoji 5 A Wajen Fadar Shugaban Kasar


Harin bom din mota da 'yan kungiyar Al-Shabab suka dauki alhakin kaishi ya kashe sojoji 5 a wajen fadar shugaban kasar Somlia, tare da lalata wasu otels guda 2 a birnin Mogadishu.

XS
SM
MD
LG