Accessibility links

VOA60 DUNIYA: ZIMBABWE Yan Sandan Kwantar da Tarzoma Sun Harba Yajin Mai Sa Kwalla Akan Masu Zanga Zanga da ke Bore


‘Yan sandan kwantar da tarzoma sun harba yajin mai sa kwalla akan masu zanga zanga da ke bore, wannan rikici shi ne na baya baya nan a zanga zangar da ake yi Zimbabwe.

XS
SM
MD
LG