Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau Ya Bar Sakon Muryarsa Inda Ya Ce Har Yanzu Shi Ke Jagorancin Kungiyar


Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau ya bar sakon muryarsa inda ya ce har yanzu shi ke jagorancin kungiyar duk da cewa rohotanni sun bayyana cewa kungiyar Daesh (ISIS) ta nada wani wanda zai maye gurbinsa.

XS
SM
MD
LG