Accessibility links

VOA60 DUNIYA: UK Wani Dan Shekaru 19 Ya Soka Ma Wasu Mutane 6 Wuka, Inda Ya Halaka Daya Daga Cikinsu Kana Ya Raunata 5 A Tsakiyar London


Wani dan shekaru 19 ya soka ma wasu mutane 6 wuka, inda ya halaka daya daga cikinsu kana ya raunata 5 a tsakiyar London, amma jami’a sun ce harin ba na ta’addanci ba ne.

XS
SM
MD
LG