Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rundunar Sojojin Najeriya Ta Ceto Matafiya 26 Daga Hannun ‘Yan Bindiga


Sojojin Najeriya a Maiduguri

Hedkwatar Rundunar sojojin saman Najeriya ta ce dakarunta na musamman wato Special Forces SF sun ceto wasu mstafiya 26 da yan fashion daji suka sace akan hangar Birnkn Gwari zuwa Kaduna.

Kakakin Rundunar sojojin saman Najeriya, Air Commodore Edward Gabkwet ya fada a cikin wata sanarwa cewa zaratan dakarun suna sintiri ne akan hanyar inda sukai tarar da wasu motoci guda biyar a gefen titin a bubbude, da hakan ya nuna alamrr an sace wadanda me cikinsu ne.

Ganin haka ne dakarun suka dunguma cikkn dajin inda suka kai tayin sintiri na kimanin sa'o'i uku sannan suka gano matafiyan da aka sace su ashirin da shida

Binciken da dakarun sukai ya nuna matafiyan wadanda suka taso ne daga birnin Gwari kuma wasunsu na kan hanyarsu ne zuwa Kaduna, Minna da Kano.

Tuni dai an kaisu asibitin sojjn dake Kaduna don tabbatar da lafiyarsu.

Saurari rahoto daga Hassan Maina Kaina:

Rundunar Sojojin Najeriya Ta Ceto Matafiya 26 Daga Hannun ‘Yan Bindiga
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:17 0:00


Dubi ra’ayoyi

Sauyin yanayi : Yankin Sahel na Afrika

Yadda Sauyin Yanayi Ke Rura Wutar Rikici A Yankin Sahel
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Nijar, Fulani, Wodaabe

Yadda Funalin Wodaabe Suka Gudanar Da Gasar Nuna Kyau A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:22 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Gobara A Jihar New York

An Yi Jana'izar Mutane 15 Da Suka Mutu A Gobara A Jihar New York
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:00 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG