Accessibility links

VOA60 AFIRKA: TANZANIA/UGANDA A Kalla Mutane 16 Suka Mutu, 253 Kuma Suka Jikkata Bayan Da Girgizar Kasa Mai Karfin Maki 5.7


Tanzania/Uganda: A kalla mutane 16 suka mutu, 253 kuma suka jikkata bayan da girgizar kasa mai karfin maki 5.7 ta abku a arewa maso yammacin Tanzania, ta kuma ruguza gidaje a tsallaken iyaka a cikin Uganda.

XS
SM
MD
LG