Accessibility links

VOA60 DUNIYA: SICILY Bakin Haure 500 Daga Cikin 3,400 Sun Isa Sicily


Bakin haure 500 daga cikin 3,400 sun isa Sicily, bayan wasu ayyukan ceto kusan 30 da masu gadin gabar tekun Italiya suka yi a karshen makon da ya gabata a teku meditareniya.

XS
SM
MD
LG