Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Dalilan Da Ke Sa Ake Samun Ce-ce-ku-ce Tsakanin Manyan Addinai Biyu A Najeriya, Nuwamba 08, 2022

Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

A wasu lokuta akan samu rashin jituwa tsakanin Musulmi da Kirista kan wasu batutuwa, lamarin da kan shafi zamantakewar bangarorin biyu.

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan mako, ya kawo muku kashi na biyu ne kan muhawara bisa dalilan da suke sa ake samun ce-ce-ku-ce tsakanin manyan addinai biyu a Najeriya.

TSAKA MAI WUYA: Dalilan Da Ke Sa Ake Samun Ce-ce-ku-ce Tsakanin Manyan Addinai Biyu A Najeriya, Kashi Na Biyu, 12'06"
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:06 0:00

XS
SM
MD
LG