Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Kungiyar Kasuwanci ta Duniya za ta samu shugaba mace ta farko, da wasu sauran labarai

VOA60 AFIRKA: Kungiyar Kasuwanci ta Duniya za ta samu shugaba mace ta farko, da wasu sauran labarai
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau, Kungiyar Kasuwanci ta Duniya za ta samu shugaba mace ta farko bayan Ngozi Okonjo-Iweala daga Najeriya da Yoo Myung-hee daga Korea ta Kudu sun kai zagayen karshe na neman shugabancin, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG