Accessibility links

VOA60 DUNIYA: GERMANY Wani dan Gudun Hijira mai Shekaru 17 da ga Afghanistan ya Sassari Fasinjojin Wani Jirgin Kasa da Gatari a Jamus


Wani dan gudun hijira mai shekaru 17 daga Afghanistan ya sassari fasinjojin wani jirgin kasa da gatari a kudancin Jamus, ya raunata mutane hudu. Kungiyar ISIS ta dauki alhakin harin.

XS
SM
MD
LG