Accessibility links

VOA60 DUNIYA: USA Wani Harin Bindiga a Louisiana ya Halaka ‘Yan Sanda Uku ya kuma Raunata Wasu Uku


Wani harin bindiga a Louisiana ya halaka ‘yan sanda uku ya kuma raunata wasu uku, lamarin da ya kara nuna ci gaban hare-haren da ake kaiwa ‘yan sanda, bayan harbe-harbe masu cike da takaddama da su ke yi.

XS
SM
MD
LG