Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Bindiga Sun Kashe Dalibai Masu Yawa A Yobe


Gawarwakin mutanen da suka mutu a Damaturu a cikin jerin hare-haren baya-bayan nan da aka shirya kaiwa a lokaci daya.
Rahotanni daga Damaturu, babban birnin Jihar Yobe, na cewa wasu 'yan bindigar da ake jin cewa 'yan kungiyar nan ta Boko Haram ce sun kai farmaki da tsakar dare a kan Kolejin Koyon Aikin Gona ta Jihar Yobe dake kan hanyar Gujba, suka bude wuta kan dalibai, suka kashe da dama cikinsu.

Wani shaida a garin Damaturu, yace ya kirga gawarwaki akalla 50 a dakin ajiye gawarwaki na Asibitin kwararru dake garin.
XS
SM
MD
LG