Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'YAN KASA DA HUKUMA: Illolin Al’adar Rike Kananan Abubuwa Masu Hadari A Matsayin Makamai Da Matasa Ke Yi A Yankin Sahel - Nuwamba 28, 2023


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai duba illolin al’adar rike kananan abubuwa masu hadari a matsayin makamai da matasa ke yi a wasu sassa na yankin Sahel, musamman kasashen Najeriya da Jamhuriyar Nijar.

Saurari shirin cikin sauti:

YAN KASA DA HUKUMA: Illolin Al’adar Rike Kananan Abubuwa Masu Hadari A Matsayin Makamai Da Matasa Keyi A Yankin Sahel.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:07 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG